QOTD

 

Harshen

Domin shi Harshen Larabci yana daga cikin addini, sanin Ilimin Harshen Larabci wajibine saboda sai da ilimin Larabci ne za'a iya fatimtar Al Qur'ani da Sunnah.Ibn Taymiyyah (al - Iqtidaa p.

 

Imanin

Daidai girman Imanin mutun daidai girman zagin da mutane zasuyi mashiMajmoo' al-Fatawa (v 28, p 22)

 

Sujada Bagiren Sujada

Babu wani bawa da zaiyi wa Allah sujada a wani wuri a cikin wannan duniya, face sai wannan wuri yabayar da sshaida akansa aranar Alqiyamah, kuma zai kasance yana kuka a ranar da zai mutu.Ata al-Kho

 

No one knows what he will reap tomorrow

No one knows what he will reap tomorrowLuqman v 34

 

Adalchi, Ayi Adalchi

Allah zai taimaki jihar da adalci koda kafirai ne ke jagoranta, amma Allah ba zai goyi bayan azzalumin kasar ba koda kuwa muminai ne ke jagorantar ta.Shirki ga Ibn Taymiyyah

 

How to raise kids to become pious and responsible

Teach your children truthfulness in speech & action. When you speak to them do not lie to them.

 

Self Destruction

"And do not throw [yourselves] with your [own] hands into destruction [by refraining]."Qur'an 2 v 195

 

Neman Ilimi

Babu wanda yake da ilimi da zai daina neman ilimi.Shirki Imam Malik

 

Luqman's advice to his son

(1) Worship Allah alone.(2) Obey your Parents.(3) Allah knows everything.(4) Pray properly.(5) Speak softly.(6) Enjoin good, forbid evil.(7) Be patient always.(8) Remain humble.(9) Don't be arrogan

 

Don't be deceived by material wealth

The world is a prison-house for a believer and paradise for a non-believer.Muslim 2956

 

Always rely upon Allah

...then rely upon Allah. Indeed, Allah loves those who rely [upon Him].Quran 3 v 159

 

Run away from the leper

"Run away from the leper (the one with contagious ailment) as you would run away from a lion.Bukhari volume 7, Book 71, Number 608

You have not posted any content.

Top